Monalisa Chinda ta sanya hotunan aurent

Monalisa Chinda ta sanya hotunan aurent

Monalisa Chinda akan hanyarsu da mijinta Victor Coker na zuwa kasar Greece a ranar Alhamis 1 ga watan Satumbar shekarar 2016.

Monalisa Chinda ta sanya hotunan aurent

Yar Noolywood din ta sanya hotunan aurenta, sannan kuma ta mika godiyarta ga 'yan uwa da abokan arziki da suka tayata murnan auran nata.

Inda ta rubuta cewar wanda a ranar da Allah ya cika mani burina dana dade ina jira...Godiya ta tabbata a gareshi...Da kuma masoya na, da 'yan uwana da abokan aikina, na gode sosai da addu'ar ku, dakuma kyawawan sakonnin ku.

Monalisa Chinda ta sanya hotunan aurent
Monalisa Chinda ta sanya hotunan aurent
Monalisa Chinda ta sanya hotunan aurent
Monalisa Chinda ta sanya hotunan aurent

Mun yaba dasu kwarai, 'yan uwa da 'kawaye tare da kuma abokan arziki da sukazo kasar Greece domin suga auren nan namu, mun gode sosai, kuma muna muku addu'ar Allah ya kaiki gida lafiya, bayan doguwar hanyar da kuka biyo damin ku tayani murnan aurena daga wurare daban daban...Allah ya sakama kowa da alheri da sunan Yesu Almasuyu, Amen.

Sannan wa'anda basu samu damar halartan aurenba, amman kuma suna mana fatar alheri, suma mun gode musu sosai. Mun san kun bada iya naku gudun mawar, saboda haka ina kara gode muku, Allah ya saka muku gaba dayan ku.

Asali: Legit.ng

Online view pixel