Wata mata tayi tsirara a cikin bus a Beltimore

Wata mata tayi tsirara a cikin bus a Beltimore

Direbobin bus a Baltimore sun gamu da abun mamaki bayan da wata fasinja mace ta yanke shawaran tube kayan ta kuma a gaban kowa.

Wata mata tayi tsirara a cikin bus a Beltimore

Wannan abun mamakin dai wani dake cikin bus din ne ya sanya hotunan a shafinsa na Facebook bayan mintina shida da aukuwar al'amarin.

Hotunan dai an daukesu acikin bus din Baltimore MTA. A faifain bidiyon kuwa, anga wata mata tana cire kayan jikinta, inda take nuna bayan ta ga fasinjojin bus din.

Wata mata tayi tsirara a cikin bus a Beltimore

Matar dai babu wani kunya a tattare da ita alokacin da take irin wadannan abubuwan, inda tabar karamar riga kawai tasha iska a jikinta, sai kuma safa wacce take sanye da ita wanda ya kusa kawo mata gwiwa da kuma rufaffen takalmi dan karami mai haske.

Wata mata tayi tsirara a cikin bus a Beltimore

Wasu daga cikin fasinjojin sukai tayi mata dariya alokacin da take kaiwa tana komowa acikin bus din.                                   Yawancin abunda ake cema manyan mata masu yawo akan tituna shine, sunada wuyan sha'ani, amman kuma lokaci guda akaji tana gayama wani acikin bus din cewa; " bani mamana da kudi" daga nan kuma sai kawai aka ganta ta fara tube kayan jikinta, inda tabar rigar mama kawai a jikinta mai kalar pink da bula, take kuma sanya hannun ta a bayan ta.

Wata mata tayi tsirara a cikin bus a Beltimore

Daga baya kuma akaga matar ta sanya wandon ta mai kalar cincinbali, inda taci gaba da magana mara kan gado ga mutanen dake cikin bus din.

Wata mata tayi tsirara a cikin bus a Beltimore

Daga baya kuma, ta amshi kayan ta, takuma nufi hanyar fita daga cikin bus din a hankali cikin ruwan sanyi. Haka kuma matar ba'a bayyana kowa ceceba.

Wata mata tayi tsirara a cikin bus a Beltimore

Allah ya kyauta!

Source: Legit

Tags:
Online view pixel