sojojin sama sunyin horo a filin jirgin sama

Hukumar sojin saman Najeriya tayi wani horo a babban filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe

Hukumar sojojin sama na Najeriya tayi wani horo a babban filin jirgin sama na Nnamdi Azikwe dake babban birnin tarayya Abuja. Tayi haron ne domin ta kare ayyukan ta’addanci a Filayen jiragen sama.

Sunyi wannan horon ne a jiya Laraba,7 ga wata Satumba. Sunyi wannan horon ne tare da wasu jami’an tsaro saboda yawan hare-haren da ake kai wa filayen jiragen sama a duniya.

A halin yanzu, Shugaban sojojin saman Najeriya (CAS), Marshal Sadique Abubakar ya bayyana cewa ana shirin gudanar da irin wadannan horon a manyan birane, kamar irin su jihar Lagas, jihar Kano da kuma jihar Fatakwal, da kuma Filayen jiragen saman kasashen waje. Yayin da yake amsa tambayoyin da manema labarai keyi masa a karshen horon, Mashal Abubakar ya bayyana cewa akwai bukatar rundunar sojojin sama domin magance matsalar tsaro a kasar.” Shugaban sojojin saman yace irin wannan horon zai taimaka gurin cike gibin tsaro.

KU KARANTA KUMA: Buhari ya tarbi IG da kuma gwamoninn jihar yobe da plateau

Dubi hotuna a kasa:

Asali: Legit.ng

Online view pixel