Kasuwar raguna ta ja baya a wannan shekarar inji yan kasuwa

Kasuwar raguna ta ja baya a wannan shekarar inji yan kasuwa

Sakamakon wani bincike ya tabbatar da cewa a yayin da Babban Sallar ke karatowa.

Dillalan raguna sun nuna matukar damuwa sakamakon rashin samun ciniki sabanin shekarun baya.

Binciken ya nuna cewa ba ya ga rashin kudi da ya dabaibaye jama'a, farashin ragu nan ya yi matukar tashi inda ake samun mafi karancin farashi a kan Naira 25,000 zuwa manya da ake sayar wa a kan 120,000.

Asali: Legit.ng

Online view pixel