Wata mata ta sassari mijinta domin ya kara aure

Wata mata ta sassari mijinta domin ya kara aure

Wani mai amfani da shafin sada zumunta a yanar gizo Facebook mai suns Odunsi Idowu, ya watsa wani labari mai ban al'ajabi,yayinda wata mata Sassari mijinta cikin dare domin ya kara aure a jihar Ogun.

Wata mata ta sassari mijinta domin ya kara aure

An bada rahoton cewa ta aikata wannan aika-aikan ne bayan sunyi saduwa ta aure a daren , karanta abinda ya watsa.

Wata mata ta sassari mijinta domin ya kara aure

“Wata mata tayi ma mijinta haka saboda ya kara aure. Kana ma sunyi saduwa irin ta aure kafin ta aikata wannan ta'asan cikin dare. Mijinta a yanzu yana jinya ne a asibitin Ijebu-Ode General Hospital . wai kuma duk tayi wannan ne saboda kishi.

KU KARANTA: Duniya jama’a: Wata ta jefa jaririnta cikin salga

Allah sa mu dace

Asali: Legit.ng

Online view pixel