An kama wata mata tanayin ruwan sha na roba a inda baida tsafta.

An kama wata mata tanayin ruwan sha na roba a inda baida tsafta.

An dauki bidiyon wata yarinya tanayin ruwan roba ba tare da amfani da wani abu da zai kare cututtuka shiga cikin ruwan ba.

An kama wata mata tanayin ruwan sha na roba a inda baida tsafta.
An kama wata mata tanayin ruwan sha na roba a inda baida tsafta.

Wata ma'aikaciyar ruwan, wanda ake Kira da suna Charity, anganta tana dura ruwa a gorunan ruwa kuma tana shiryasu tsaf ba tare da amfani da wani abun da zai hana cututtuka shiga ruwan, domin kare mutane dazasuyi amfani da ruwan daga shiga hadarin kamuwa da cututtuka.

Zaku iya ganin hoton Charity rike da robobin ruwan batare da amfani da wani abun da zai kare wata cuta shiga cikin ruwan ba. Haka kuma tana taro ruwan ne daga famfo kai tsaye tana kuma durawa acikin robobin ruwan batare datasa wani maganiba ko kemical wanda zai tsaftace ruwan.

An kama wata mata tanayin ruwan sha na roba a inda baida tsafta.

Haka kuma Idan za'a iya tunawa a kwanakin baya, wani mutum ya siya abun sanyi na ruwa wato disfensa, yaga kwado mai rai aciki.                                                         Kuma mutanennan basu tabajin labarin cututtukar da ake dauka a sanadiyar amfani da ruwa mara kyau ba?

Hmnnn...........yanzu Meye mafita?

Asali: Legit.ng

Online view pixel