Gidan tsohon gwamna ya auko a Abuja

Gidan tsohon gwamna ya auko a Abuja

Wata guni ta auko a Abuja. Ginin na Jummai Kwanashie Crecent da ke Gwarinpa da safiyar yau litinin, 29 ga watan Agusta.

Gidan tsohon gwamna ya auko a Abuja

Mutane 2 ne ke cikin gidan yayinda ya ruguje. Kuma an ceto mutane 6 daga cikin ginin.

Gidan tsohon gwamna ya auko a Abuja

Gidan,mallakan wani tsohon gwamnan Jihar Osun ne. jami’an hukumar kawo agaji ta gaggawa watau NEMA sune je sun ceci ran mutane .

Gidan tsohon gwamna ya auko a Abuja
Gidan tsohon gwamna ya auko a Abuja

Asali: Legit.ng

Online view pixel