Yan Shi'a sun shigi Abuja akan El Zakzaky

Yan Shi'a sun shigi Abuja akan El Zakzaky

–Mabiya addinin Shi'a suna nan suna zanga zanga akan tsare shugaban su,, Sheikh Ibraheem El-Zakzaky,  a asokoro ,Abuja.

–Yan Shi'an nata ihun a saki shugaban mu

Yan Shi'a sun shigi Abuja akan El Zakzaky

Ana cigaba da maganganu akan cigaba da tsare shugaban mabiya addinin Shi'a,, Sheikh Ibraheem El-Zakzaky, da sojoji ke yi. Jaridar NAIJ. Com ta bada rahoton cewa mabiya kungiyarIslamic Movement of Nigeria (IMN) Wadanda akafi sani da mabiya addinin Shi'a suna zanga zanga a AYA a Abuja.

KU KARANTA : ‘Yan Shi’a ba Musulmai bane – Majalisar koli ta Shari’a

Zaku tuna cewa kungiyar tayi barazanar cigaba da zanga zanga akan cigaba da tsare shugaban su da gwamnati takeyi ba tare da gurfana ba. Sunyi wannan barazanar ne a ranan laraba,24 ga Augusta a jihar Kaduna inda suka yi wata zaga-zanga.

Asali: Legit.ng

Online view pixel