Wani matashi dan shekara 18 ya auri sa'ar mahaifiyar sa

Wani matashi dan shekara 18 ya auri sa'ar mahaifiyar sa

Daga yankin Kuala Penyu wani matashi ya angwance da Amaryarsa Salmat 'yar Shekaru 43 a babban birnin kasar Kuala Lumpur.

Wani matashi dan shekara 18 ya auri sa'ar mahaifiyar sa

Wannan aure dai an daura shi a jiya Juma'a a gaban dubban mutanan da suka taru daga dangin yaron da dangin matar domin shaida wannan daurin aure. Cikin farin ciki da annashuwa Ango da Amarya suka dinga dagawa mahalarta taron hannu suna masu murna da wannan aure. Haka nan su ma iyayen yaron suna masu murna da wannan daurin aure.

Asali: Legit.ng

Online view pixel