Amaryan da batayi kwaliyya ba zuwa gurin bikinta tayi magana

Amaryan da batayi kwaliyya ba zuwa gurin bikinta tayi magana

Amaryan da batayi kwalliya ba zuwa gurin taron bikin aurenta ba yar Najeriya ce ta kuma fadi dalilin da yasa ta zabi barin fuskarta ba kwaliyya.

Amaryan da batayi kwaliyya ba zuwa gurin bikinta tayi magana

A watan Augusta, wata kyayyawar yar kasar Ghana tayi tashe saboda ba tayi kwaliyya ba a ranar aurenta. Yanzu, amaryan ta bayyana kuma ta tabbatar ita yar asalin kasar Najeriya ce.

Sunanta Bisola Umoren. An haife ta kuma ta taso a jihar Lagas kuma mijinta ya fito daga jihar Akwa Ibom. Bisola tace dalilin da yasa taje bikinta ba tare da tayi kwaliyya a fuskarta ba saboda mijinta na son ganin ta ba tare da kwaliyya ba. Tace: “ Lokacin da mijina ya fara haduwa dani, banyi wanka ba, amma ya ganni ya kuma fada a tarkon sona da ainahin kamanni na.

 “gashin kaina ya dankare a kasa, fuskata tayi tsufa, ina ma daure da leda a kaina ne lokacin da yazo gareni a safiyar ranar, amma duk da yaso ni a yanda ya ganni. Don haka, w azan bata lokaci inayi ma kwaliyya a ranar aure na?”

 “Na biyu, domin faraway cikin gaskiya, nib a abociyar kwaliyya bace. Bana ma sad an kunne ko kuma zubo da gashina. Na tsani duk wani abu da zai hanani walawa a kan fuskata, wuyana da dukkan jikina. Ba wai abun coci bane, kawai hukuncin kaina ne da ra’ayina.”

KU KARANTA KUMA: Hawa'u Sale na neman taimako cikin gaggawa

A bangaren soyayyarta da mijinta, tace: “Mun hadu a shekarar bara, 16 ga watan Disamba ta shekara 2015, bayan an mun sata a kusada Abiola Garden, jihar Lagas da misalign karfe 9 na safe. satan ya kasance bara dadi, na rasa wayar Blackberry dina, tab da wasu kudade. Wani abokina yace zai zo ya tayani matsa kafana lokacin da ya samu labarin abunda ya faru.”

Amaryan da batayi kwaliyya ba zuwa gurin bikinta tayi magana

“Lokacin da ya tashi zuwa sai yazo da abokinsa (mijina a yanzu). Bayan ziyarar farko, shi (mijina) sai ya dawo shi kadai a watar Disamba 26, domin ganina a haka ne soyayyar mu ta fara.”

Amaryan da batayi kwaliyya ba zuwa gurin bikinta tayi magana
Amaryan da batayi kwaliyya ba zuwa gurin bikinta tayi magana
Amaryan da batayi kwaliyya ba zuwa gurin bikinta tayi magana
Amaryan da batayi kwaliyya ba zuwa gurin bikinta tayi magana
Amaryan da batayi kwaliyya ba zuwa gurin bikinta tayi magana
Amaryan da batayi kwaliyya ba zuwa gurin bikinta tayi magana

Asali: Legit.ng

Online view pixel