Okor ya mutu bayan ya ci gasar cacan 9jabet

Okor ya mutu bayan ya ci gasar cacan 9jabet

Wani mutum mai suna Mr Orok a garin Calabar  ya bakunci lahira jim kadan bayan yaci gasar cacan kwallon kafa na  miliyan 2 , kawai sai suka fita murna da abokansa.

Okor ya mutu bayan ya ci gasar cacan 9jabet

Brainnews.ng ta bada rahoton cewa orok ya mutu ne sanadiyar giya da suka fita sha da abokansa . ya ci cacar N2million a Bet9ja, wata kamfanin cacar kwallon kafa da akeyi a calabar,amma da rabon magada ne zasu ci kudin ,inda ya mutu bayan ya fara aman jini.

KU KARANTA : Motar Tanka Mai Dauke Da Fetur Ta kama da wuta.

Mr. Orok asalin da karamar Hukumar calabar ta kudu ne, a jihar Cross River, kuma mazaunin Mount Zion Lane ne. An birnr shi a ranan talata, 23 ga watan agusta ,2016 a makabartan Goldie.

Abin Takaici.

Asali: Legit.ng

Online view pixel