Motar Tanka Mai Dauke Da Fetur Ta kama da wuta.

Motar Tanka Mai Dauke Da Fetur Ta kama da wuta.

-Motar tanka mai dauke da fetur ta kama da wuta, an rasa rai, wasu kuma sun samu raunuka.                                                            

-Tankar fetur ta fashe a jahar Edo, kudu maso kudancin Najeriya.                                    

-Abin ya faru da sanyi safiyar Laraba 24, Agusta.

Wani mutum ya rasa rayuwarsa ranar Laraba sanadiyar Mota Tankar mai da kama da wuta a upper mission junction a babbar hanyar Benin zuwa Auchi, karamar hukumar Ikpoba-Okha jahar Edo .

Motar Tanka Mai Dauke Da Fetur Ta kama da wuta.

Tankar ta kama da wuta a sanyin safiyar nan kusan karfe 7, inda aka samu akalla mutane 4 da suka samu raunuka. An tattaro mana cewa wutar t jawo asarar kadarori na miliyoyin kudi.

Asali: Legit.ng

Online view pixel