Rundunar sojan sama ta hallaka yan Bokoharam 300

Rundunar sojan sama ta hallaka yan Bokoharam 300

Shugaban Sojan sama Sadik Abubakar ya bayyana rahoton nasarorin da suka samu a yan kwanakin nan game da ruwan wuta da suke yi ma yan Boko Haram.

Rundunar sojan sama ta hallaka yan Bokoharam 300

A cewar Abubakar sun hallaka yan kungiyar Boko Haram a yayin wani harin sama da suka kai a jihar Borno ranar Juma’a. Shugaban sojan saman ya sanar da haka ne bayan kaddamar da wani famfon tuka tuka da asibitin da rundunar sojan sama ta gina don magance matsalar rashin lafiya da yan gudun hijira ke fama dashi a sansanin su dake garin Bama.

Asali: Legit.ng

Online view pixel