Wani gini a Jami’ar Kano ya auko,da alamar anyi rashi rayuka

Wani gini a Jami’ar Kano ya auko,da alamar anyi rashi rayuka

Ana tsoron cewa kimanin dalibai 20 sun rasa rayukansu a ginin da ya auko a jami’ar kimiya da fasaha a jihar kano. Jaridar Vangurad ta bada rahoto.

Ginin da ya auko da ma kyauta ce da ma’aikatan tallafawa jami’o’I watau Tertiary Education Trust Fund (TETFUND) ta baiwa jami’ar. Hadarin da ya faru da tsakar rana kuma tare da ma’aikata a cikin ginin .

Wani gini a Jami’ar Kano ya auko,da alamar anyi rashi rayuka

Daya daga cikin idon shaidu ya bada rahoton cewa ana tsoron Karin yawan mutane bayan hukumar kawo agajin kashe wuta suka da yawan mutanen da ta shafa.

Wani gini a Jami’ar Kano ya auko,da alamar anyi rashi rayuka

Jami’ar na karamar hukumar wudil ne a Jihar Kano. Makarantan ta shahara da suna jami’ar koyar da kimiya da fasha ,an gina ta tun shekarar 2005 game da dokokin makarantan.

Wani gini a Jami’ar Kano ya auko,da alamar anyi rashi rayuka
Wani gini a Jami’ar Kano ya auko,da alamar anyi rashi rayuka

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel