An kama yan yankan kai sun badda kama a Jihar Delta(hotuna)

An kama yan yankan kai sun badda kama a Jihar Delta(hotuna)

A ranan asabat ne, 20 ga watan Agusta ,an kama wasu yan yankan kai guda biyu Wadanda suka badda kama ta hanyar shigan mahaukata suka afka ma wata mata a gadar Otokutu da Ughelli, Jihar Delta.

An kama yan yankan kai sun badda kama a Jihar Delta(hotuna)

Daga baya aka samu rahoton cewa suna yunkurin kaita cikin wani wuri karkashin gadan ne amma matan ta yi iwu har masu motocin da ke wucewa suka ji. Sai direbobi da fasinjoji suka fara tsayawa domin sanin abinda ke faruwa ,sai suka suka ga cewa yan yankan kan sun koma karkashin gadan .

Jama'an suka ma yan yankan kan dukan kawo wuka, baccin zuwan jami'an yan sanda, da an kashe su.

ga hotunan

An kama yan yankan kai sun badda kama a Jihar Delta(hotuna)
An kama yan yankan kai sun badda kama a Jihar Delta(hotuna)
Ritualist dressed like a lunatic

Asali: Legit.ng

Online view pixel