Falz da Simi sunyi wasan soji a filin wasan mawakan da kamfanin MTN suka shirya.

Falz da Simi sunyi wasan soji a filin wasan mawakan da kamfanin MTN suka shirya.

Mawakin Najeriyan nan wato Falze da mawakiyar nan Simi sunyi wasa a filin wasan mawaka da kamfanin MTN ta shirya na gabara da MTN+, wanda wasan da Falze yayi tare da Simi ya kayatar kwarai da gaske a gasar da kamfanin MTN ta shirya na mawaka a ranar 12 ga watan Agusta.

Falz da Simi sunyi wasan soji a filin wasan mawakan da kamfanin MTN suka shirya.

 

Yanayin abubuwan daya gudana a filin wasa yayin da suke gudanar da wasan ya janyo abubuwan tambaya, musamman yanayin mawakar a filin wasan ya nuna karara akwai alamar soyayya a tsakanin mawakan, kila daman mawakan dirin wannan daman sukeso domin su nunama junan su.

Bakin dake wajan sunyi ihu sosai tare da nuna jin dadin su alokacin da sukaga mawakan sun hadu kuma suna abu mai kama da kowa na kaunar kowa a tsakanin su. Haka kuma Falze ya nishadantar da bakin dake wajan da wakokin sa dake cikin albom dinshi. A kwanakin da suka wucene, mawakan suka bayyana cewar sunayin wata waka mai suna ‘Chemistry’ saidai kuma magoya baya su dakata domin suji sakon da Chemistry take dauke dashi.

 

Asali: Legit.ng

Online view pixel