Wani mutum ya kashe kansa,karanta abinda makwabta sukayi

Wani mutum ya kashe kansa,karanta abinda makwabta sukayi

Makwabta sun yi ma gawan mutumin da ya kashe kansa ribiti

Duk da cewan mutane na Allah wadai da mutane masu kashe kansu, wasu har yanzu basu daina kunar bakin wake ba. Ta dalilai irin kunci da bakin ciki, mutum sai ya ga abinda yafi masa shine ya kashe kansa  basu tunanin halin da zasu bar iyalan su ciki da kuma makusanta.

Wani mutum ya kashe kansa,karanta abinda makwabta sukayi

Wani zubin ana tunanin masu kashe kansu bas u Magana da makusantan su kafin su kashe kansu ne,ko yayane su dan samu sanyin rai. Sai su je kawai su kashe kansu. Duk da cewan a kwana a tashi ,dan Adam zai bar duniya.

KU KARANTA : Bala’o’i 5 dake kashe yan Najeriya

A cikin kauyen Kakamenga a kasar Kenya, wani mutum  mai shekaru 36 da haihuwa mai suna Nimrod Alusiola ya rataye kansa a kan katangar gidansa, su kuma makwabtan sa a maimakon zaman makoki, sai suka fara yi m gawan duka suna masu cewa haramun ne mutum ya kashe kansa a al’adansu.

 

Asali: Legit.ng

Online view pixel