Wani Mutum yaga mataccen kwado a abun sanyaya ruwa.

Wani Mutum yaga mataccen kwado a abun sanyaya ruwa.

- Abin ban mamaki yadda yan Najeriya ke neman kudi ido rufe batare da nuna damuwa da lafiyar wasu ba.

Bada dadewa ba , sanar niyar yar wasa  Nollywood Bukky Wight tayi amfani da shafinta na Instagram ta saka bidiyo yadda wani mutum ya tsnci mataccen kwado a cikin abun sanyaya ruwa daya saya (Cway) wanda yake a rufe.

Wani Mutum yaga mataccen kwado a abun sanyaya ruwa.

Bidiyon ya janyo hankalin mutane da dama a fadin kasar nan wanda yabar mutane da tunanin yadda hukumar Nafdac zatayi da lamarin. Dan haka muke gargadin mutane dasuyi hankali.

Asali: Legit.ng

Online view pixel