Abubuwa 5 da aka sani akan Ahmad Salkida

Abubuwa 5 da aka sani akan Ahmad Salkida

Bisa ga sabuwar bidiyon da yan kungiyar boko haram suka saki,wanda ke nuna yan matan chibok dinga aka kama, hukumar sojin najeriy sun ce suna neman wasu mutane 3 ruwa a jallo. Diraktan hulda da mutanen hukumar soja, kanal sani usman kukasheka ne ya bayyana haka.

“Ko shakka  babu wadannan mutanen nada masaniya game da boko haram kuma suna ganawa da su. Don haka dole ne su zo su fada mana inda suke ajiye yan matan da kuma wasu mutanen da suke garkuwa da shi.Yace.

Abubuwa 5 da aka sani akan Ahmad Salkida

Domin haka muna kira da duka yan najeriya da masu bukatan zaman lafiya da su bamu masaniya game da inda suke.  Wadanda ake nema ruwa a jallo sune Ahmad Salkida, (Ambassador) Ahmed U. Bolori and Aisha Wakil.

Shin menene muka sani game da Ahmad Sakilda

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Asali: Legit.ng

Online view pixel