Wata mata ta ci bugun tsiya a hannun yaran kishiyar ta

Wata mata ta ci bugun tsiya a hannun yaran kishiyar ta

Wata mata ya sha bugun tsiya a hannun ya'yan kishiyar ta

Wata mata ta ci bugun tsiya a hannun yaran kishiyar ta

Game da bidiyon , matan na jinyan raunukan da ta ji bayan mugun dukan da ta ci sanadiyar umurnin da mijinta yai ma yaran suyi mata dukan tsiya, ta ce mijinta ne ya musu umurni da su zane ta saboda ta dade da dawowa daga rafi.

Game da cewar mataimakin shugaba da kuma matan da kanta, yaran mijinta duk sun girme ta, sun bige ta kuma suka mata zindir a gaban yarinyar ta, sai ta fice da gudu da yarinyar ta zuwa gidan mataimakin mai anguwan. Shi kuma ya bata daki ta kwana a dakin da daddaren.

KU KARANTA : Wani mutum ya kashe kwarton matarshi

Wata kungiyar neman yancin mata mai suna ‘Networking for women’ sunyi alkawarin su kwato mata hakkin ta akan zaluncin da mijinta ya mata.

Asali: Legit.ng

Online view pixel