Budurwar Mikel Obi ta bayyana hotunan yayansu yan biyu

Olga, Abokiyar zaman shaharraren dan wasan kwallon a Najeriya Mikel Obi ta bayyana ma duniya hotunan kwayawawan yayansu a shafin sadarwa na Instagram.

Budurwar Mikel Obi ta bayyana hotunan yayansu yan biyu

Kazalika Olga yar asalin kasar Russia ta daura hotunan saurayin nata Mikel Obi da a yanzu haka yake jagorantar kungiyar kwallon kafa dake wakiltar Najeriya a gasar Olimfik dake gudana a Rio, kasar Brazil.

Ga hotunan kwyawawan yan biyun.

Budurwar Mikel Obi ta bayyana hotunan yayansu yan biyu
Budurwar Mikel Obi ta bayyana hotunan yayansu yan biyu
Budurwar Mikel Obi ta bayyana hotunan yayansu yan biyu
Budurwar Mikel Obi ta bayyana hotunan yayansu yan biyu

Asali: Legit.ng

Online view pixel