Iyayen yan matan Chibok sun fashe da kuka

Iyayen yan matan Chibok sun fashe da kuka

Yan kungiyan tada kayar bayan sun saki wata sabuwar bidiyo a ranar asabar ,13 ga watan augusta wanda ke dauke da yan matan chibok sanye da hijabi kimanin su guda hamsin(50) da akayi garkuwa da su a shekarar 2014.

Iyayen yan matan Chibok sun fashe da kuka

Bayan bidiyon ya yadu a kafafan labarai , an ga wasu iyayen yan matan su fashe da kuka yayi da suka ga yaran su

Iyayen yan matan Chibok sun fashe da kuka

Ana iya ganin yan matan a bidiyon, daya daga cikin yan matan da tayi Magana ma suna Maida Yakubu, tace hare-haren da rundunar sojin sama kai kaiwa ya kasha da yawa daga cikin wasu yan matan.

Iyayen yan matan Chibok sun fashe da kuka

Maida tace rundunar sojin saman sun kashe su amma gwamnati ta yi hankali wajen yunkurin ceto su.

KU KARANTA : Shugaban Boko Haram ya sha alwashin yin yaki a cikin sabon bidiyo

Asali: Legit.ng

Online view pixel