Anyi wa wata mata tsirara saboda garkuwa da mutane

Anyi wa wata mata tsirara saboda garkuwa da mutane

Wasu matasa sun yi wa wata wata mata jiya da aka kama a garin Ogun tsirara saboda zarginta za akeyi da yi kazamar sana'ar nan ta garkuwa da mutane. An dai kama matar ne sadda take kokarin sace wata yarinya yar sheka 9.

Anyi wa wata mata tsirara saboda garkuwa da mutane (Kalli hotuna)

Kamar dai yadda majiyar mu ta Daily Post ta ruwaito, wani wanda ya gane wa idon sa yadda abun ya faru yace matar ta fara tsafe yarinyar ne yar shekara 9 inda aka ga tana ta binta a baya kawai.

Mutanen unguwa da suka ga hakan ne ma sai suka sanar da abin da ke faruwa inda nan da nan kuwa aka tare matar aka kamata.

Mazaunin garin kuma ya kara da cewa matasa da sauran mazaunan gari da suka taro ne ma sai aka rufe ta da bugu har aka yi mata tsirar kafin daga bisani yan sanda su zo su kwace ta.

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel