Yar wasar Egypt ta buga wasa sanye da Hijabinta

Wata yar wasan kwallon raga yar kasar Egypt mai suna Doaa Elghobashy ta yi abinda ya baiwa jama’a mamaki inda aka ganta sanye da Hijabi da dogon wando a yayin wasan da suka fafata da kasar Germany a gasar Olimfik dake gudana a Rio, kasar Brazil.

Yar wasar Egypt ta buga wasa sanye da Hijabinta

Duk da cewa kasar Germany ce ta lashe wasan ci biyu da nema, amma shigar da Elghobashy tayi ya tayar da cece kuce a yanar gizo, sai dai Elghobashy ta kai shekaru 10 tana sanya Hijabi.

“shekaru 10 kenan ina sa hijabi, bata taba hana ni yin abubuwa da nake son yi ba, har ma da wasan kwallon raga,” inji ta. Za’a iya tunawa an saukaka dokokin tufafi a gasar Olimfik tun a shekarar 2012, hakan ne yayi sanadiyyar shigar kasashe da dama gasar.

Ga wasu kadan daga cikin hotunan yar wasar.

Yar wasar Egypt ta buga wasa sanye da Hijabinta
Yar wasar Egypt ta buga wasa sanye da Hijabinta
Yar wasar Egypt ta buga wasa sanye da Hijabinta
Yar wasar Egypt ta buga wasa sanye da Hijabinta
Yar wasar Egypt ta buga wasa sanye da Hijabinta
Yar wasar Egypt ta buga wasa sanye da Hijabinta
Yar wasar Egypt ta buga wasa sanye da Hijabinta
Yar wasar Egypt ta buga wasa sanye da Hijabinta
Yar wasar Egypt ta buga wasa sanye da Hijabinta

Asali: Legit.ng

Online view pixel