Shugaban kasa Buhari ya sake dawo da dokar nan ta yaki da rashin da'a

Shugaban kasa Buhari ya sake dawo da dokar nan ta yaki da rashin da'a

- Shugaban kasa Muhammadu Buhari- ya jagoranci tawaga inda ya sake kafa dokar yaki da rashin da'a wato {WAI}.

- Ministan yada labarai Lai Muhammad ya bayyana cewar za'a canza sunan WAI zuwa {CBWM}.

- Manufar wannan kudirin shine tabbatar dabin doka da oda a tsakanin al'umma dakuma kokarin sa mutane su zama masu tarbiya dakuma kira ga mutane su zama yan Najeriya na gari.

Shugaban kasa Buhari ya sake dawo da dokar nan ta yaki da rashin da'a

Gwamnatin sugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake kaddamar da dokar yaki da rashin da'a a yau Litinin 8 gawatan Agusta a garin Abuja. Acewar Vanguard, Gwamnatin tarayya tace a wannan lokacin na rashin tsaro, da masu satan mutane da masu tada hankulan mutane dakuma sauran mutane masu gurbatattun halayya, inda hukumomin cikin kayan gida zasu dakile su.

Darakta general na koyar da abubuwa na kasa gaba daya Garba Abari, ya gana da kwamandojin kasa dana jahohi na hukumar tsaro na {WAI} a yau. Taken dai mittin din shine "sake tsarin WAI zuwa hukumomin kayan cikin gida a killace".

KU KARANTA : Bamu da nasaba da tsagerun NDA- Dokpesi, Ak

Ministan yada labarai Lai Muhammad daman ya bayyana cewar za'a canza sunan WAI zuwa CBWM, {wato chanji zai fara a kaina}.  Ada can alokacin yana shugaban kasa na milkin soja, shugaban kasa da mataimakin sa na lokacin wato Tunde Idiagbon suka kaddamar da yaki da rashin da'a.

Manufar kudirin shine domin akoyama mutane yin da'a, kuma a kauda tunanin su nayin mugayen halayya, don ganin mutanen kasar nan sun zama mutane na gari. Sai gashi kuma ayau kuma an sake kaddamar da dokar karo na biyu.

 

Asali: Legit.ng

Online view pixel