Makota sun kusa kashe kansu saboda N300.

Makota sun kusa kashe kansu saboda N300.

Wasu makwabta sun kusa kashe kansu inda sukayima junan su jina jina da duwatsu dakuma takalma masu tsini dakuma kwalabe a tsakar gidansu dake Umoreen street dake Akwa Ibom a ranar Litinin 8 ga watan Agusta.

Makota sun kusa kashe kansu saboda N300.

Acewar majiya daga yanar gizo, fadan dai ya samo asaline akan biyan kudi naira dari uku na gyaran famfon bohol dake gidan a inda suke ki surabu alokacin da makwabtan su suke kokarin rabasu. Har saida aka kira yan sanda suka zo suka wuce dasu ofishin nasu.

KU KARANTA : An kama wani malamin jami’a zindir a hotel

Asali: Legit.ng

Online view pixel