D’banj ya hadu Don Moen

D’banj ya hadu Don Moen

Fitaccen mawaki dan Najeriya D’Banj ya hadu da shahararren mawakin addinin kirista Don Moen a wani taron bikin zagoyawar ranar haihuwa a jihar Legas.

An hangi D’banj na sanye da riga shudi da farin wando tare da kayan kyalekyale na zinari.

D'banj da Don Moen

D’banj ya hadu Don Moen

Don Moen ya gabatar da waka a kasarnan ba sau daya ba, kuma yayi hakan tare da wasu daga cikin mawakan kasarnan, zai iya yiyuwa akwai wata alaka da yake kullawa ne.

D’banj ya hadu Don Moen

Haka nan ma D’banj yayi hotuna da shahararren tela Swank Jerry, inda ya watsa hotunan a shafin sa na sadarwa a ranar 6 ga watan yulio na 2016, yace Swank Jerry ne ya mai dinkin kayansa.

 

D'banj da Swank

D’banj ya hadu Don Moen

Asali: Legit.ng

Online view pixel