Wata yarinya ta mutu bayan da aka sauketa a wata jeep

Wata yarinya ta mutu bayan da aka sauketa a wata jeep

Wata kyakyawar karamar yarinya mai suna Adeeze Nnamani, ta mutu bayan da taitayin aman jini na tsawon lokaci.

A cewar Chuzzyblog, Ada dai tana shekaranta na biyu ne a karatun difulomar da takeyi a jami'ar Calabar.

Wata yarinya ta mutu bayan da aka sauketa a wata jeep

Kuma abun ya faru da itane bayan dataje fati a ranar lahadi da yamma sannan kuma ta mutu a ranar litinin da safe bayan data dade tana aman jini.

A cewar abokiyar mai mutuwar dakuma wasu yan uwanta, Ada taje fati a ranar lahadi da yamma a inda kuma daga baya aka maidota gida ranar lahadin a wata katuwar jeep da kayayyaki a hannunta wanda ya janyo hankali mutane ya koma kanta.

KU KARANTA : Dubun mai safarar mata zuwa Turai ya cika

Amman kuma wani abun mamaki shine, a safiyar ranar litinin sai kawai aka ganta ta fara aman jini, ko kafin ayi sauri akaita asibiti sai ta mutu. Haka kuma andai birne ta a jiya, 3 ga watan Agusta a kauyen su dake garin Enugu.

Abun tausayi.

Asali: Legit.ng

Online view pixel