Rooney Ya Bayyana Sunan Dan Wasan Baya

Rooney Ya Bayyana Sunan Dan Wasan Baya

 -Rooney Ya bayyana Suna John Terry A Matsayin Dan Wasan Baya Mafi Kwarewa Da Ya Taba Fuskanta.                     

 -Dan Wasan Na Gaba Yace Yana Tunanin Xavi Shine Dan Wasa Mafi Kwarewa Na Tsakiya Da Ya Taba Fuskanta.                                                         

 -Dan Wasan Na Manchester Ya Fada Dan Wasan Gaba Mafi Kwarew da Ya Fuskanta.

Rooney Ya Bayyana Sunan Dan Wasan Baya
Mourinho and Rooney

Wayne Rooney ya fadi sunan kaftin din Chelsea wato John Terry a matsayin dan wasan baya mafi kwarewa da ya taba fuskanta a lokacin wasannin shi. Dan wasar na gaba na kungiyar Manchester da tsohon kaftin din kasar England sun gwabza a wasanni da yawa tsakanin Kungiyoyinsu, dan wasan ya iya karantar wasa kuma ya iya kwatar daga kafar aabokin hamayya shiyasa ya zama kwararre.

          "Ina tunanin wanda ya fi kowa iya tsaron baya shine John Terry, yana karanta wasa da kyau,yana da karfi,yana da shugabanci kuma yana da wahalar fuskanta yayin wasa"Rooney yace a www.waynerooney.com.

KU KARANTA : RIO Olympics: USA ta lallasa Nijeriya a wasan share fagen

Rooney ya fadi tsohon dan wasan Barcelona mai tarihi Xavi da Messi sune kwararrun abokan hamaya a tsakiya da gaba" A tsakiya na fada cewa Xavi ne saaboda ya mallaki komai ,sarrafaa kwallo,fasin,tunani,kirkira da shugabanci" Kwararren dan wasan gaba kuma Messi a ra'ayina, shine kwararren dan wasa dana taba taka leda da shi,kuma ina mai alfahari taba taka leda da shi a fili wasa daya.

Asali: Legit.ng

Online view pixel