Adeboye ya tsawata ma Fastoci masu barin gemu

Adeboye ya tsawata ma Fastoci masu barin gemu

–Fasto Adeboye ya tsawatar da fastocin RCCG su dinga kwashe gemunsu tamkar mata a ko yaushe.

–Yayi kira ga dattawa su zama abin koyi na samari da matasa.

–Faston matasa na da kananan shekaru kuma ya kamata su dinga dubin mayan da koyi.

Adeboye ya tsawata ma Fastoci masu barin gemu
Pastor Adeboye

Shugaban cocin Redeemed Christian Church of God, Fasto Enoch Adejare Adeboye yayi kira ga dattawa da su zama abin koyi da matasa. Game da cewar faston, duk wani dattijon da ba zai iya zama abin koyi ga matasan game da sanya tufafi  bai cancanci a kira shi dattijo ba. Jaridar vanguard ta bada rahoto.

 “Matasan basu girmama datijjon da ke kama da su. Ya kamata ku zama abin koyi ga matasa bayan su facaka da rayuwansu.

Ya tsawata ga fastocin sa masu barin gemu da sunan kwalliya, Vanguard ta bada rahoto.

“Ba ni son ganin wani daga cikin fastocina yz dinga kama da yan al- qaeda.

Ya yi bayanin cewa fastocin sa su kasance a shafe kaman bayi kuma su taba barin gemu da zai nuna su kaman wasu mutane. Faston ya soki kabilanci a cocinsu, ya ce babu faston da ke hurumin zamar da yaren yarbawa a cikin cocin, cikin wakokinsu a matsayin yaren, ya jaddada cewa fastoci su zaburar da mutane ta magana da yaren su.

KU KARANTA : Wani yayi fyade ma ‘yar Cocinsu.

Adeboye ya gargadi fastocin RCCG da su daina hada auratayya tsakanin mambobin cocin , kuma yana baiwa mambobin shawaran su auri juna.

 

Asali: Legit.ng

Online view pixel