Jide Kosoko Baya Karfafa Auren Mace Fiye Da 1

Jide Kosoko Baya Karfafa Auren Mace Fiye Da 1

-Yan Satittikan Baya Shahararren Jarumi Jide Kosok Ya Bizne Matarshi Henriette,Ya Fada Wasu Kalmomi na Garagadi Kan Masu Auren Mata Fiye Da 1.                                                 

Kosoko wanda yayi magana da yan jaridar Tribune,ya bayyana cewa baya fatar ko makiyinshi ya auri mata fiye da 1,kamar yadda jarumin ya bayyana addinin wani ba zesa ya zama uziri dole ka auri mata da yawa.

Jide Kosoko Baya Karfafa Auren Mace Fiye Da 1
Henrietta and Jide Kosoko

 

"Bari in fada maku, bana fatar ko makiyina ya auri mace fiye da 1 ba"kuma wannan ze iya zama darasi ga matasa masu tasowa,nasan wasu mutane zasu ce addininsu ya basu damar yin haka,amma kuma ai ba addinin da ya cilasta yin hakan.

KU KARANTA : Manajan Banki ya kashe kansa kan bashin naira miliyan 350

Ina da babban aiki a gaba na"ina da yarana da dole in kula da su. Kosoko ya bayyana cewa har yanzu radadin mutuwar matarshi be sake shi ba wadda ta mutu sanadin ciwon suga.  Marigayiyar Henrietta Kosoko an bizne ta a garin su da ke jahar Delta a watan Juni 2016.

 

 

Asali: Legit.ng

Online view pixel