Karanta Abinda Eguavoen yace  

Karanta Abinda Eguavoen yace  

-Augustin Eguavoen Yayi Tir Da Makamin Gwamnatin A Lokacin Jana'izar Keshi.                                      

  -Tsohon Dan Wasar Kungiyar Super Eagle Yace Bega Amfanin Zaman Keshi Dan Kasa Na Gari Da Ya Zama ba.                  

Bayan mutuwar 1 daga cikin hazika a Kungiyar kwallo ta Najeriya Stephen Keshi,tsohon abokin wasarsa Augustine Eguavoen ya nuna rashin jin dadinshi kan halin ko in kula na gwaamnati kan kan kocin da ya mutu. Keshi ya mutu a garinsu Illah,jahar Delta,Munji cewa jahar ta Delta ta bada dauki nauyin bikin jana'izar shi.

Karanta Abinda Eguavoen yace  
Austin Eguavoen

 

Eguavoen yayi korafi kan ba kana aiki da an biyakaba ga kasa,amma yace yana mamakin hakin gwamnati dan shi a ganinshi kasar ba ta cancanta da wahalarsa ba.  "Banyi mamakin yadda gwamnati tayi ba lokacin jana'iza ba saboda ko bayan munci gasar shekara ta 1994,gidajen da gwamnati ta mana alkawali bakowa ya samu ba,kana samun kwarin guiwa ne in ana kula da kai. Kamar yadda aka rohoto,Minista wasanni Solomon Dalung yace gwamnati taso ayi jana'izar bayan dawowar yan wasan Najeriya daga wasan Olympic amma iyalansa suka ki suka ce zasu rufe shi da kansu.

KU KARANTA : Tsofafin kasa, jami’an, da magoya baya na taya iyalan Keshi bakin ciki

Keshi ya mutu 8,Juni bayan korafin da yayi na ciwon kafar da ke damunshi,kuma an rufe shi ranar jama'a 20,Juli. Mai horarwar ya kafa tarihi a shekara ta 2013 lokacin sa ya cima kasarshi taa gado kofin zakarun Nahiyar Africa na 3,inda ya zama dan wasa na 2 bayan dan wasan Egypt Mahmoud El-Gohary wanda yaci kofin a matsayin mai horarwa da dan wasa.

Source: Legit

Online view pixel