Dan takarda ya bayyana ayyukan Dino a majalisar dattawa

Dan takarda ya bayyana ayyukan Dino a majalisar dattawa

Daga Edita: Dino Melaye, wani sannanen sanata ne wanda ke wakiltar jihar Kogi ta yamma mai kawo kace-nace, domin ra'ayoyinsa da fadin albarkacin bakinsa, dalilin da yasa 'yan Najeriya ke yawan maganarsa

Dan takarda ya bayyana ayyukan Dino a majalisar dattawa

A cikin wannan rubutun ra'ayi wanda wani marubuci da aka fi sani da sunan dan takarda ko Man of Pen, ya bayyana yadda dan majalisar ke kawo abubuwa masu inganci a nashi ra'ayin A cikin watannin da suka wuce na karanta rubuce-rubucen ra'ayoyi maras sa kan gado game da aikin Dino Melaye a majalisar. Wadansu su baka dariya, wasu kuma su baka tausai domin rashin ma'ana tare da  juya gaskiya.

Aikin dan maJalisa na farko, kuma mafi muhimmanci shine yin dokoki inda Jarman na Okuta ya tafiyar da aikinsa cikin kwarewa da ban sha'awa. Masu sa ido a aikin majalisar na yi ne don su ga iya aikin Dino domin ci gaban Najeria.

KU KARANTA : Hukumar INEC ta sanar da sakamakon zaben Jihar Imo

Kamar yadda masana ke cewa: in kaci nasara to komi yayi dai-dai. Ana kaunar Dino Melaye a majalisar dattawa, ya kauda banbance-banbancen da muka sani, gashi da karfi da kuma kakkaifar kwakwalwa. Shine sabuwar muryar matasa a Najeriya

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel