Jurgen Klopp Ya Caccaki Sayen Dan Wasa da Ya Kai £100. 

Jurgen Klopp Ya Caccaki Sayen Dan Wasa da Ya Kai £100. 

-Jurgen Klopp Ya Bayyana Yadda Liverpool Liverpool Ta Tsara Sayen Yan Wasa Kuma Yayi Magana Kan Farashin Sayen Yan Wasa.                                       

 -Kungiyar Ta Riga Ta Saya Yan Wasa 2 Kawai.                                                     

Kocin Liverpool Jurgen Klopp ya bayyana rashin jindadinshi kan yadda kungiyoyi adawa ke sayen yan wasa. Klopp ya nuna damuwarshi akan kasadar sayen yan wasa da tsada"in ka kawo dan wasa 1 wanda ya kai har kimanin £100miliyan ya samu rauni,ka ga kenan an samu matsala,wannan shine wasa, in ba a cikin wasa shike nan, saboda abinda ake nufi da wasa a doka a tare.

Jurgen Klopp Ya Caccaki Sayen Dan Wasa da Ya Kai £100. 
Jurgen Klopp

Ya kara da cewa"ina tunanin kowa haka ya fahimci wasa,ko yaushe kana so ka samu dan wasa mai nagarta,ammaa gina nagartattar kungiya dole ne in ana son nasara, sauran kungiyoyi zasu iya zuwa su sayi dan wasa da manyan kudi, amma ni ina so inyi nawa salon sayen yan wasan daban,zanyi nawa salon sayen yan wasan na daban in har zan kashe adadin wannan kudin.                              Bansan adadin da zan kashe ba,saboda ba wanda ya fada man,in zan kashe kudi zan kashena da kokarin gina ingantattar kungiya, kungiyar Barelona tayi hakan,in kayi haka zaka iya cin kofuna,amma akwai yadda ya da ce kayi.

Kocin ya kara da cewa "Ban da ra'ayin shiga gurin gogayyan sayen yan wasa"in kukaje neman mutum 1 a tare ba lalle bane ka samu abinda kake so,saboda akwai yan wasa da yawa a gefe da za su iya maka abinda kake so,irinsu muke kokarin samu.

KU KARANTA : Iheanacho yana buga kwallo karkashin Guardiolo

Ya kammala da cewa"Ya kamata ka zama mai hangen nesa,saboda hangen nesa yana da kyau,maganar samun yan wasa ne wadanda zasu cigaba tare da mu, A kakar cinikanyar wasar bana dan asalin kasar Germany  ya saya mutum 2,Sadin Mane da Georgino Wijnaldum.

Asali: Legit.ng

Online view pixel