An Yanke Ma Wani Fasto Mai Dauke Da Cutar Kanjamau hukunci

An Yanke Ma Wani Fasto Mai Dauke Da Cutar Kanjamau hukunci

-Wani Fasto Mai Dauke Da Cutar Kanjamau A Kasar Zimbabwe Wellington Gase,An Yanke Mai Hukuncin Shekara 36 A Gidan Yari Akan Fyade Da Yama Wata Yarinya Dake Zuwa Cocinsa Har Ta Samu Kanjamau.      

An Yanke Ma Wani Fasto Mai Dauke Da Cutar Kanjamau hukunci
     

Kamar Yadda muka ji a jaridar ZimNews, Uwar yarinyar da abin ya shafa ta nemi da fasto da ya taimaka ma yar ta lokacin da ta ga jinin al'adar yarinyar yaki tsayawa,sai Faston ya yarda da ze taimaka ma yarinyar da yin azumi da addu'a na tsawon kwana 3 a gidanshi,mai makon yi mata addua'ar ,Gase wanda ya san yana dauke da cutar kanjamau beyi wata wata ba kawai sai ya ma yarinyar fyade har sau 3,kuma yayi ma yarinyar barazanar in ta fada abundaa ya faru ze kasheta har lahira.

KU KARANTA : Mambobi sun fitittiki Fasto daga Coci

Bayan hakan ta faru an kama faston,kuma an kaishi kotu inda ya fuskanci hukunci. Saka makon gwajin da aka samu ya nuna yarinyar tana dauke da da cutar kanjamau.

Asali: Legit.ng

Online view pixel