Zabi zakaranka a gasar zakarun muryan Najeriya.     

Zabi zakaranka a gasar zakarun muryan Najeriya.     

Wasan karshen dai yazo, sannan kuma mumbarin yan wasan ya shirya tsaf domin ya bayyana zakaran daya lashe gasar Edita na Muryan Najeriya.

Zabi zakaranka a gasar zakarun muryan Najeriya.     

Amman saidai kuma waye zai lashe gasar? Wanda kake gani shine gwaninka.  Saiku tura a Tasha ta 151 Africa Magic Showcase da kuma Tasha ta 153 Africa Magic Urban a DSTV da misalin karfe 7 na yamman ranar Lahadi domin ka zabi gwaninka.

KU KARANTA : Manya Manyan Labarai Guda 11 Da Suka Faru A Ranar Litinin 27 Ga Watan Yuli

Idan zaka zaba, sai ka zaba gwaninka ka rubuta Sako ta wayar ka zuwa 33120, za'a cire maka naira hamsin.

Zakuma ka iya dawolodin din WechatApp a wayar ka, domin kayi amfani dashi kayi zaben ka, saidai kuma shi zabe a Wechat, kauta ne, saidai zasu cirema datan ka.

Asali: Legit.ng

Online view pixel