Wata Tauraruwa tace ta kwanta da ‘yan wasan Real Madrid da Barcelona

Wata Tauraruwa tace ta kwanta da ‘yan wasan Real Madrid da Barcelona

 

– Samaria Salome ta bayyana cewa ta kwanta da yan wasa hudu daga Real Madrid da kuma Barcelona.

– Tauraruwar gidan talabijin ta ce duk ‘yan wasan suna da kokari.

– Samaria ta fadi sunan biyu daga cikin su.

Wata Tauraruwa tace ta kwanta da ‘yan wasan Real Madrid da Barcelona
Wata Tauraruwa tace ta kwanta da ‘yan wasan Real Madrid da Barcelona

 

 

 

 

 

 

Wata Tauraruwar gidan talabijin ta bayyana cewa ta kwanta da yan wasa hudu na El Clasico, Tauraruwar mai suna Samaria Salome, ta bayyana cewa Yan wasan biyu na Kungiyar Real Madrid, haka kuma ragowar biyun suna Barcelona. Yan wasan nan dai ba kowa bane illa, karim Benzema na Real Madrid da kuma Marc Bartra na Barcelona. Tauraruwar, ‘yar kasar Argentina, ta bayyana cewa dukkanin su laifi suna da kokari a gado. Shi dai dan wasa Marc Bartra ta sa ta kare a Kungiyar Barcelona, za ya koma Borussia Dortmund da ke Kasar Jamus. Tauraruwar ta yi wannan magana ne da ta ke hira da Mujallar Primera Linea ta Kasar Spain, tace ta tara da yan wasa hudu, biyu kuma yan Kungiyar Barcelona, biyu kuma daga Kungiyar Real Madrid. Samaria tace: “Inda nayi sa’a, duk suna da kokari (a gado) ba laifi. Ina son yan kwallo, amma fa ni ba abin da ya hada ni da kwallon su, su din nake so. Ina son in zauna cikin farin ciki, ba ni son a yaudare ni”

KU KARANTA: ABUBUWAN DA KE SANYA SOYAYYA TA RUSHE

Sai dai kuma Samaria Salome ta ki ta bayyana ko su wanene sauran yan wasa biyun ta yi hulda da su. Ta ce tana gudun magoya bayan su tsananta masu. Shi dai dan wasan bayan nan, Marc Batra wanda ya bar Barcelona zuwa Dortmund yanzu yana soyayya da Melissa Jimenez, shi kuwa Karim Benzema na Real Madrid na tare da tsohuwar budurwar Axel Witsel (Wani dan wasan Kasar Belgium) Analica Chaves, ana dai cewa Kareem Benzema ya like ma yarinyar.

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel