Makaho mabaraci yayi tafiyarsa bayan jama’a sunyi watsi da shi

Makaho mabaraci yayi tafiyarsa bayan jama’a sunyi watsi da shi

An samu wani mutum makaho da ya mike daga kan keken guragun da yake kai yayi tafiyarsa cikin fushi biyo bayan watsi da jama’a suka yi da al’amarinsa, ta hanyar hana shi ko sisi.

Makaho mabaraci yayi tafiyarsa bayan jama’a sunyi watsi da shi
makahon a yayin da yake zaune yana bara

Kamar yadda Pchirchir Elisha ya fadi a shafinsa na Facebook: “ikon Allah baya karewa! (Balle ma idan jama’a basu da kirki.basa bada sadaka). Lamarin ya faru ne a ranar lahadi a garin Ngara dake babban birnin Kenya wato Nairobi.

Watau da makahon ya fahimci babu mai bashi kudi, sai kawai ya mike tsaye da kan keken guragun da yake kai, ya kama gabansa, an ganshi yana tura keken nasa cikin fushi, ko faduwa ba ya yi! Wannan ya kai abin mamaki.

Makaho mabaraci yayi tafiyarsa bayan jama’a sunyi watsi da shi
makahon ya mike cikin fushi
Makaho mabaraci yayi tafiyarsa bayan jama’a sunyi watsi da shi

Asali: Legit.ng

Online view pixel