Tsohuwa yar shekara 85 ta doki wata

Tsohuwa yar shekara 85 ta doki wata

–Wata tsohuwar mata ta doki wata matan da ta kawo mata hari

–Har yanzu ana gudanar da bincike akan al’amarin.

Tsohuwar matan da taki bayyana sunanta tayi kokarin kare kanta yayinda wata mata tazo ta tambayeta kudi a Altrincham, great Manchester, kasar ingila.

Abin mamaki shine tsohuwar bata ji tsoro ba, ta kasance akan batunta cewa bazata bada kudinta ba. Abin ya faru ne jim da kadan bayan tsohuwar yar shekaru 86 ta ciro kudi daga na’uran ajiyan kudi kafin shiga kasuwa.

Rahotanni sun tabbatr da cewa barauniyar kawai sai ta far mata a cikin kasuwan ,ta riga kwamdon ta,ta nemi ta bata kudi. Game da yan sandan great Manchester, tsohuwar ta kare kanta yayinda a far dukan barauniyar da kwalin abinci a kai. Barauniyar ba tayi zaton haka zai iya faruwa,sai  ta gudu daga kasuwan. Yanzu yan sanda na neman ta ido rie.

KU KARANTA : Abubuwan ban mamaki game Kasar Iceland da ba ka sani ba

Hakazalika wata baturiya ta ma mutumi duka lilis bayan ya kaita cikin daji domin yi mata fyade,amma sai dai fa yaci bugu.

Asali: Legit.ng

Online view pixel