Rayuwa a masarautar Gbaramatu

Rayuwa a masarautar Gbaramatu

Daga Edita: Sojojin Najeriya su sha kai hare-hare a masarautar Gbaramatu yayin da suke farautar tsohon jagorar tsagerun Neja Delta Government Ekpemupolo wanda aka fi sani da Tompolo, tare da sauran tsagerun da ke barna a yankin.

Rayuwa a masarautar Gbaramatu

Donald O.O Ejewentotor Esq, wani makarancin Legit.ng ya aiko mana da wakar da ya rera game da rayuwa a masarautar Gbaramatu tun da hare-haren tsagerun ya karu

Rayuwa a masarautar Gbaramatu (daga Donald O.O Ejewentotor Esq)

 

A masarautar Gbaramatu ba bata lokaci

An gama zaman lafiya

Maza, mata kowa cikin rudani

Ban san asalin wannan ketar ba

Amma a Gbaramatu kowa sai kuka

A Gbaramatu, da an ganka sai kamu

Kamar tsuntsaye, ga gudu ba wurin zuwa

Duk a watse karkashin wata da hasken rana

Ni kaina ban san dalilin binciken ba

Dalilin zama Neja Delta, Gbaramatu farin cikin Nazi

Kamar dangin Wiwa, maras laifi ke shan wahala

Ba'a ragama ko na goye

Ba kamar mulki ba, gudu ne abin yi

Tsaffi da yara na mutuwa domin yunwa

Kasar su ta gado ta gurbanta

Abin da ya rage ma kasar sai kifaye masu guba

Dole 'yan Neja Delta su hada kai suyi yaki

 

Asali: Legit.ng

Online view pixel