Blessing Okagbare taci gasar tseren mita 100      

Blessing Okagbare taci gasar tseren mita 100      

 -Blessing Okagbare ta shiga tarihi a gasar Gyulai Istvan a shekar 2016.                                    

 -Sarauniyar tseren gudun Najeriyan ta lashe gasar tseren gudun mata na mita 100. 

Blessing Okagbare taci gasar tseren mita 100      
sakamakon Blessing Okagbare'

 

Nan bada dadewa ba Okagbare zata shiga gasar Rio wanda za'ayi a shekarar 2016.

Blessing Okagbare ta lashe gasar tsere na mata na mita 100 na tunawa da Gyulai Istvan a Hungariya a shekar 2016.

KU KARANTA : Iheanacho ya ba yan Najeriya kunya (Karanta dalili)

Har ila yau kuma, ta samu damar zuwa gasar Rio wanda za'ayi a shekarar nan ta 2016. Okagbare dai tana kara kokarine dai a wasan ta a hankali

Asali: Legit.ng

Online view pixel