Rikicin Musulmi da Kirista: Gargadi daga Gwamna Bello

Rikicin Musulmi da Kirista: Gargadi daga Gwamna Bello

-Gwamna Abubakar Sani Bello yayi magana a kan rikicin Musulmi da Kirista

-Gwamnan jihar Neja yana magana ne game da harin da aka kai ma wata majami'a a Suleja Kwanan nan

-Gwamna Bello na mai cewa, ba zai yarda wasu su maida jihar filin daga na fadan addinai ba

Rikicin Musulmi da Kirista: Gargadi daga Gwamna Bello
Gwamna Abubakar Sani Bello n jihar neja.

Abubakar Said Bello, Gwamnan jihar Neja ya la'anci harin da wasu zauna gari banza suka kai ma wani coci da sunan addini, yana mai cewa wannan ta'addancin ba zai sabu ba.

KU KARANTA : Za’a kaddamar da Jirgin Kasan Abuja – Kaduna 26 ga yuli

Ranar Juma'a, 15, ga Yuli, wasu matasa musilmai zauna gari banza wadanda aka nuna ma jama'a sun abka ma cocin St Philip’s Catholic dake unguwar Baki-Iku da ke garin Suleja tare da yi masa barna

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel