Kalli yadda sojojin Najeriya sukesa riguna da ganyayyaki

Kalli yadda sojojin Najeriya sukesa riguna da ganyayyaki

Shekaru da dama da suka wuce, sojoji sukanyi shiga iri-iri domin abokan gaba su fada tarkon su. Sukan sa Kaya iri-iri don ganin sun yaudari abokan gabar su sun fada tarkon su. Wannan dabi'un nasu shiyasa suma sojojin Najeriya suke da nasu sallon wajan sa Kaya masu kama da launin kore dauke da ganyayyaki domin su saje da bishiyoyi ko chiyayin dake dajin dan ganin abokan gaba sun fada tarkon su.

Kalli yadda sojojin Najeriya sukesa riguna da ganyayyaki

Sojojin Nageriya suna sa Kaya yanzu dauke da ganye a jikin su domin su saje da ganyayyaki da kuma bishiyoyi dan ganin abokan gaba sun fada tarkon su. Duk wannan salone na ganin an samu nasara akan abokan gaba ne.

KU KARANTA Jihar Ribas na tuhumar Amaechi da handaman kudin jama’a.

Muna fatan zasuyi amfani da wadan nan kayan masu dauke da ganyayyaki domin su kwato mana yan matan chibok.

Asali: Legit.ng

Online view pixel