Editan Naij.com na daya cikin zababbun lambar yabon CNN

Editan Naij.com na daya cikin zababbun lambar yabon CNN

Edita Manajan Jaridar Legit.ng ,Aderonke Bello,ta samu kasancewa cikin zababbun yan takaran lambar yabon shararren tashan yada labarai na CNN MultiChoice African Journalist 2016 Competition.

Editan Legit.ng na daya cikin zababbun lambar yabon CNN

A wata jawabin da shugaban alkalai masu zabe , Ferial Haffajee ya bayar, an gani cewan akwai sunan bello a cikin mutane 38 dage kasashe 14 da aka fitar.

Bello ta fada wa Legit.ng cewa: “Na samu wannan ne sakamakon kokarina da soyayya da nike wa aikin jarida. Ina mayukar farin ciki da wannan saboda itace lambar yabo mafi girma gay an jaridan afrika. Ina gode ma Allah da ni’imomin da na koda yaushe . in sa ran zan ci lambar yabon

Duka zababbun zasu samun daman zuwa wani waksho na tsawon kwana 4 a birnin Johannesburg,kasan south afrika, za’a a biya wa dukkansu kudin komai a tafiyar.

A shekaran nan, mutane 1637 daga kasashe 38 a cikin Africa ne suka nemi lambar yabon,hadi da kasashen da ke Magana da harshen faransa da fotugal. Masu daukan nauyin shirin sune African Development Bank, Dow, Ecobank, GE, IPP Media and MSD.

Gasar dan jaridar nahiyar afrika ta shekarar 2016 na bude ga kowani dan jarida, da ke aiki a nahiyar da suka rubuta wani labaran da aka wallafa domin amfanin mutanen afrika. Lambar yabon na a rabe ne dangane da irin Labarum da aka wallafa a shekar 2015 :

Lambar yabon al’adu; Lambar yabon tattalin arziki da kasuwanci; Lambar yabon Mohamed Amin na daukan hoto; Lambar yabon Bankin cigaban Afrika; Lambar yabon yanci aikin Jarida; Lambar yabon Maggie Eales; Lambar yabon MSD da kiwon lafiya; Lambar yabon wasanni; Lambar yabon labara muhimmi; Lambar yabon Francophone na labarai; Lambar yabon labaru yare Fotugal ; lambar yabon kayayyaki wuta.

Wannan shine sunayen:

Adedayo Eriye Oketola, Saturday Punch, Nigeria

Aderonke Bello, Legit.ng, Nigeria

Ancillar Mangena, Forbes Africa, South Africa

Asha Ahmed Mwilu & Rashid Idi, Kenya Television Network, Kenya

Ati Metwaly, Al Ahram Weekly, Egypt

Bento Venâncio, Jornal Domingo, Mozambique

Bidossèssi Appolinaire Agoïnon, Office de Radiodiffusion et Télévision du Bénin, Benin

Cheboite Kigen, Daily Nation Newspaper, Kenya

Chika Oduah, Nigeria, Freelancer at African Story Challenge, Media Initiative, Kenya

Cleófas Viagem, STV, Mozambique

Conan Daniel Businge & Gerald Tenywa, New Vision, Uganda

Coulibaly Zoumana, Le Patriote, Ivory Coast

Diana Neille, Richard Poplak, Shaun Swingler and Sumeya Gasa, Daily Maverick Chronicle, South Africa

Dominic Omondi, The Standard, Kenya

Eromo Egbejule, Freelancer at Ventures Africa, Nigeria

Faten Hayed, El Watan, Algeria

Fidelto Emidio Bata, STV, Mozambique

Folashade Adebayo, The Punch, Nigeria

Garreth van Niekerk, City Press, South Africa

Isaac Otidi Amuke, Commonwealth Writers, Kenya

James Oatway, The Sunday Times, South Africa

Jay Caboz, Forbes Africa, South Africa

Jean-Luc Emile, Teleplus, Mauritius

John Grobler, Namibia, and Fiona Macleod, Oxpeckers Investigative Environmental Journalism, South Africa

Lawrence Seretse, The Botswana Gazette, Botswana

Mia Malan, Mail & Guardian, South Africa

Teresa Fuquiadi, Jornal Nova Gazeta, Angola

Veronica Narkwor Kwabla, Tv3 Network, Ghana

Veronica Onuchi, TVC News Africa, Nigeria

Yemisi Akinbobola, Ogechi Ekeanyanwu & Paul Bradshaw, IQ4News for Premium Times, Nigeria

Aderonke Bello, Legit.ng’s managing editor

Gangamin Legit.ng na taya Aderonke Bello murna kuma suna taya da addu’ar samun lambar yabon.

 

Asali: Legit.ng

Online view pixel