Pastor Bayan Masoyiyarshi Ta Mutu Gurin Zubda Ciki

Pastor Bayan Masoyiyarshi Ta Mutu Gurin Zubda Ciki

 -An kama Pastor bayan mutuwar wata matashiya da ya ma ciki gurin yunkurin zubda cikin.

Wani Pastor mai aure an cake shi bayan mutuwar budurwarshi lokacin da suke kokarin zubda ciki a garin kaduna. Pastor Gideon Garba  dan asalin jahar flato wanda aka kai aiki a wata coci a kaduna in da ya hadu da yarinyar babban pastor coci mai suna Stella.

Stella wadda take yin Difloma shekara ta 2 a makarantar Nuhu Bamalli Polytechnic kaduna ta tafi zubda ciki gurin abokin da Garba ya mata gurin abokin pastor da ke aiki a asibiti. Abokin yaba Stella maganin asibiti da na Gargaji dan cire cikin da ya kai har wata 3, an yi rohoton cewa Stella ta zubda jini sosai bayan shan maganin inda iyayenta suka dauketa suka kaita asibiti,likita ya tabbatar ma iyayen lamarin ya faru ne saboda yunkurin zubda cikin da ke jikinta.

Stella ta bayyana ma iyayenta cewa

Pastor Bayan Masoyiyarshi Ta Mutu Gurin Zubda Ciki
fasto yayi fyade

ne keda alhakin cikin kuma shine yasa abokinshi ya bata magani dan zubar da cikin,Sai a halin yanzu ankama Pastor Garba da abokinshi bayan iyayen yarinyar sunkai kara gurin yan sanda. Allah ya kiyaye mu.

KU KARANTA : Wani Fasto Dan shekara 50 yayi ma wata ‘yar yarinya ciki

Asali: Legit.ng

Online view pixel