Buhari ya taya yayansa murnar kammala karatu

Buhari ya taya yayansa murnar kammala karatu

Shugaba Buhari yana cike da alfahari da yayansa Zahra Buhari, Halima Buhari da Yusuf Buhari biyo bayan kammala karatuttukansu daban daban cikin nasara.

Buhari ya taya yayansa murnar kammala karatu

An ga hoton shugaban kasan a yayin da yake cike da farin ciki yana ta murmushi tare da yayansa inda Yusuf da Zahra suka kammal karatun digiri na farko, ita kuma Halima ta zama cikakkiyar lauya.

Buhari ya taya yayansa murnar kammala karatu

Dama can Legit.ng ta ruwaito cewa a yau ne aka rantsar da Halima a matsayin lauya, inda su kuma Yusuf da Zahra suka kammala karatun digiri daga Jami’ar Surrey dake kasar Igila a ranar talata 12 ga watan yulio.

Buhari ya taya yayansa murnar kammala karatu
Zahra Buhari da Babanta

Asali: Legit.ng

Online view pixel