Shahararren Dan Wasan Kwaikwayo Ya Kwanta Dama.  

Shahararren Dan Wasan Kwaikwayo Ya Kwanta Dama.  

-Dan Film Collins Adeyemi ya mutu.       

-Shekarar 2016,ta zama kamar shekarar da mutuwa ta taba yaawancin yan wasan kwaikwayo na Nigeria.           

Shahararren Dan Wasan Kwaikwayo Ya Kwanta Dama.  

Jarumin Nollywood,Mai gabatar da bikukuwa(MC),Kuma tsohon shugaban kungiyar masu daukar mawakan Nigeria(PMAN) shiyar Abuja,Mr. Collins Adeyemi ya kwanta dama. An dai ji cewa Adeyemi yayi bikin murnar cika shekaru 19 da aurenshi sati 3 da suka gabata ya mutu ranar laraba 13,july a Abuja.

KU KARANTA : Yadda Bukky Ajayi ta mutu.

Anga Adeyemi gani na karshe a kashi na 6 na bikin (African Achiever's Award),wanda akayi july 8,2016 a I.I.C Abuja.

Asali: Legit.ng

Online view pixel