Sama da mutane 30 sun fadi sakamakon shan marijuana.     

Sama da mutane 30 sun fadi sakamakon shan marijuana.     

  Gungun mutane da suka shawu da marijuana an kaisu asibiti wanda akalla suka kai mutane 30, an dai kaisu ne asibitin Brooklyn ne dake New york.

Sama da mutane 30 sun fadi sakamakon shan marijuana.     

Acewar rahoton, yansandan dake Brooklyn a new york, sun Kira makotan su domin su taimaka musu alokacin da sukaga ga sama da mutane talatin kwance akan titi sakamakon shan marijuana mara misali wanda akema lakabi da K2.

KU KARANTA : Kowanne tsintu kukan gidansu yake – Omokri

Shedun da abun ya faru a gaban su Sunce, yawancin wadan da abun ya shafa basu Iya tafiya ko kadan, inda wasu daga cikinsu suka , kasa basu iyayin komai, wasu kuma suka kwanta akan hanyar da akebi da kafa, wasu kuma farama bishiyoyi da ganyayyaki raye raye suna Bude ruwan famfon gefen titi suna wasa dashi.  Sai dai kuma sunyi sa'a saboda basuji wani rauni mai yawaba.

Asali: Legit.ng

Online view pixel