Tailor Swift tazama ta farko a duniya dake samun kudi cikin fitattun mawaka.   

Tailor Swift tazama ta farko a duniya dake samun kudi cikin fitattun mawaka.   

- Tailor swift itace ta daya a duniya dake samun kudi cikin fitattun jarimai.               

- Ande bayyana tana a jerin sunayen forbes na manyan masu kudi da aka saba duk shekara.                                                  

- An kuma bayyana kudin data samu wanda yakai dalar amurka miliyan 170 daga watan yunin shekarar 2015 zuwa watan yunin shekarar 2016

       

Tailor Swift tazama ta farko a duniya dake samun kudi cikin fitattun mawaka.   
Taylor Swift. Credit: Metro.co.uk

 

   Tailor Swift din dai an bayyana ta a matsayin wadda tafi kowa samun kudi a duniya cikin jerin fitattaun jaruman mawaka acewar Forbes dake fitar da jerin duk shekara. A cewar forbes, asusun ajiyar swift yariga ya cika harma ya fara tumbatsa wanda yakai dalar amurka miliyan 170 daga watan yunin shekarar 2015 zuwa watan yuni 2016.

A wannan shekarar a gasar paychect, swift din ta doke mutane da dama a gasar nishadan tarwan, wanda ta doke sun hada da Adele wanda tazo jeri na tara dakeda zunzurutun kudi kimanin dalar amurka miliyan 80.5, sai Madonna tazo na 12 wace takeda dalar amurka miliyan 76.5, sai Rihana datazo na 13 dakeda dalar amurka miliyan 75, dakuma Katty Perry ta namba 63 wanda takeda dalar amurka miliyan 41.

Shekarar bara Perry taci na daya da zunzurutun kudi dalar amurka miliyan 135 data doke Swift dake da dalar amurka miliyan 80 acewar jaridar dake bayyana jarimar da tafi ko wacce samun kudi acikin jerin mawaka mata a duk shekara. Sai dai a wannan shekarar Swift ta samu abunda ma perry bata samuba a wancan shekaran.

Asali: Legit.ng

Online view pixel