Ra’ayi: meke damun Shugaba Buhari?

Ra’ayi: meke damun Shugaba Buhari?

Daya daga cikin masu karanta Legit.ng Omololu Omotosho yayi dubi game da al’amuran dake tafiya a gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Marubucin wannan kasidan ya zargi Shugaban da rashin tabuka komai illa fada kawai da yake yi da mutane ta ko ina da kuma daukan hotuna kawai.

Ra’ayi: meke damun Shugaba Buhari?

Wanene mai caccakan gwamnatin a shafin yanar gizo? Japheth Omojuwa? Haba! Ai sun gayyace shi fadar gwamnati don haka yanzu ba abinda yake yi sai daura hotunan sa da ya dauka a babban Otel din Hilton da ya keyi a yanar gizo don mu gani. Ba kasafai mutane ke ganin griman yan karajin sa kai ba, dalili shine da zaran sun ji kamshin kudi zasu maida abin wasa. Mu koma ga zance da mukeyi: menene yasa yan-arewa kadai Buhari ke yi wa nadin mukamai? Mulkin kasar nan yafi karfin kawai ace ka taba yin mulkin soja, ba’a 1980 muke ba.

Tukunna ma, wasu littattaai ma yake karantawa? Ya kamata yaje ya samu wuri ya zauna.

Ra’ayin da aka bayyana a wannan kasidan na marubutun ne, ba wai ra’ayin mu bane a Legit.ng. kai ma muna maraba da kasidun ka ta hanyar info@naij.com zka aiko mana da sakon dake kumshe da abinda kake son rubutu akai kuma mene dalilinka na rubutun. Akwai Karin bayani daki daki a adireshin yanar gizon Legit.ng.

Ashirye muke mu sayi labaranku: ka turo da labari da hoto daga unguwarka. Kana iya neman mu idan akwai raddi, shawara, yabo ko korafi a gare mu. Za’a iya samun mu a shafin facebook da kuma twitter.

Asali: Legit.ng

Online view pixel